HAUSA THREAD:
1: Suya ko Kilishi?
1: Suya ko Kilishi?
2: Fura ko Dambu?
3: Kunun Aya ko Zobo?
4: Gurasa ko Pizza ?

5: Dan Wake ko Shinkafa da wake?
6: Kosai ko Alale?
7: Soyyayen Kwai ko Dapappe?
8: Dankalin Hausa ko na Turawa?
9: Doya ko Dankali?
10: Kaza ko Nama?
11: Baqin Shayi ko da Madara?
12: Milo ko Ovaltine ?
13: Masa ko Awara?
14: Kunu ko Shayi?
15: Supageti ko Makaroni?
16: Wanke-Wanke ko Shara?
17: Girki ko Wanki?
18: Wanki ko Guga?
19: Hatsi ko Masara?
20: Dadin-Kowa ko Kwana Casaâin?
21: Turanchi ko Lissafi?
22: Kunun Tsamiya ko Na Gyada?
23: Wainar kwai
Ko Wainar Plawa?

24: Rake ko Agwaluma?
25: Ayaba ko Kankana?
26: Dabino ko Kwakwa?
27: Fanta Ko Coke?
28: Madarar Gari Ko Ta Ruwa?
29: Naman Rago Ko Na Akuya?
30: Soyyayen Nama Ko Dapappe?
31: Mai ko Manja?
32: Ariel ko Klin?
33: Close-Up ko Oral-B ?
34: Gyada ko Chin-chin?
Shall we continue ?
Shall we continue?